El Arsenal quiere a Álvarez, el Aston Villa quiere a Manzambi
Arsenal na son ɗaukar Atletico Madrid da Arjantina Julain Alvarez. (Independent) Aston Villa na ƙoƙarin kamala tattaunwa kan ɗan wasan Freiburg da Switzerland Johan Manzambi, da ya ke kan son komawa Newcastle. (Athletic – requires subscription) Tsohon mai horar da ƴan wasan Manchester City, Pep Guardiola, na cikin jerin wadan da za su iya zama mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Italiya, bayan Poulo Maldini. (Gazzetta … Leer más